Kami gunakan kuki dan teknologi yang lain pada laman web ini untuk menambah baik pengalaman anda.
Dengan klik mana-mana pautan pada halaman ini, anda bersetuju dengan Dasar Privasi dan Dasar Kuki kami.
Ok Saya Setuju Baca Yang Selanjutnya

Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin Tangkapan skrin

Mengenai Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin

Wannan app yana dauke da Mp3 na leccoci Akan Sirrin Zaman Aure Sheikh daurawa

Aplikasi ini tidak memerlukan sambungan internet untuk bekerja (ia adalah Offline) dan kualiti suara adalah sangat tinggi. Hanya memuat turun dan mula mendengar walaupun di luar talian.

-------

Wannan app yana dauke da Wasu zababun lekcoci masu diambil "Sirrin Zaman Aure" Daga Sheikh Aminu ibrahim daurawa Ke gabatarwa, wanda Yake fadakarwa da kuma bada shawarori Akan yadda Miji da Mata zasu zauna cikin aurensu lafiya, bersinar muka ga ya Dace permohonan muyi wanda mutane zasu su saurara saukake a.

Allah ya Sakawa Sheikh ibrahim Aminu daurawa Domin Yayi kokari wajen Yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa Domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya Bamu ikon ji da kuma amfani Daga Abin da awal saurara.

Bayan Bayani Akan Sirrin Zaman Aur, ceramah akwai na Sheikh ibrahim Aminu daurawa da kuma karatuttuka yang cikin Wannan manhaja idan akayi duba.

Akwai karatun malam Sheikh ibrahim Aminu daurawa mp3 Akan Illar harshe, matsalolin aure oleh Sheikh ibrahim Aminu daurawa mp3 dai sauransu.

za kuma yang iya Samun Wasu karatuttukan na Wasu malam irin su sheikh mahmud jafar adam, Syaikh Albani zariya, sheikh ali Isah fantami, Shiekh kabir gombe.

Za kuma yang iya Samun Karatun Al-quran na Wasu Daga cikin manyan makaranta quran.

Don Allah idan har kaji dadin Wannan permohonan yang taimaka perkongsian yi ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran media sosial Domin sauran yan Uwa musulmi su ma SuYi memuat turun su amfana.

Kada kuma Kedudukan Abdulaziz manta na wannnan permohonan lima bintang.

Kadan Daga cikin tarihin Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa,

TARIHIN SHEIKH Aminu DAURAWA KANO: -

Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina shahararren malami ne, wanda ake Kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, yang Fagge unguwar, Kusa da tsohuwar tashar Kuka. Tsawon shekaru Arba'in, kuma yana karantar da ilimi yang zauren gidansa,

bayan kasuwanci da sana'ar Dinki, Domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-Mustapha, Daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

An haife ni yang ga ranar 1 Wata Janairu shekara ta 1969, cikin Garin Kano, yang lamba Gida mai 32 unguwar kofar Mazugal, yang karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan Karami, kuma na haddace shi yang lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da na yi, na kuma ci GABA da Neman ilimi, Domin fadada karatun addini, wajen yang wadansu manyan mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, Wasu na Alqur'ani Zalla, Wasu na ilimi da fannoninsa Daban-Daban. Wadannan manyan malamai su ne:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa a.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, Layin tagwayen Gida, wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa a.

3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa a.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran tilawa wajensa a.

6. Sheikh Auwal Isa 'Yan Tandu, wanda na yi Lugga da fiqihu da hadith wajensa a.

7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage Layin tagwayen Gida, wanda na yi Lugga da fiqihu da tafsir wajensa a.

8. Sheikh Idi Kajjin 'Yan Awaki, wanda na yi hadith da Lugga wajensa a.

9. Sheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi Lugga da fiqihu yang wajensa.

10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu wajensa a.

11. Sheikh Usman Gwammaja, Layin Azara, wanda na yi hadith da Lugga da fiqihu da Tarikh wajensa a. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi wajensa a. Allah ya ji qansa da Rahama!

12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da Lugga wajensa a. Wannan malami, wajensa yang na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul jahiliah. Malami ne mai haquri da juriyar karantarwa. da dai sauran malamai Daban Daban yang duniya.

Bayan Wannan app mai suna Sirrin Zaman Aure, za iya Samun Wasu karatuttukan da sauran aplikasi Namu na Wasu Daga cikin malamai manya-manya, idan aka yi searchin (rrnapps) kedai mainan.

Apa yang baru dalam versi terkini 2.1

Last updated on Apr 16, 2020

*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features

Terjemahan Memuatkan...

Maklumat APLIKASI tambahan

Versi Terbaru

Minta Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin  Kemas kini 2.1

Dimuat naik oleh

Raquel Elizardo

Memerlukan Android

Android 4.1+

Tunjukkan Lagi
Bahasa
Langgan APKPure
Jadilah yang pertama untuk mendapatkan akses kepada pelepasan awal, berita, dan panduan permainan dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, Terima kasih
Daftar
Berjaya berjaya!
Anda kini melanggan APKPure.
Langgan APKPure
Jadilah yang pertama untuk mendapatkan akses kepada pelepasan awal, berita, dan panduan permainan dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, Terima kasih
Daftar
Kejayaan!
Anda kini melanggan surat berita kami.