Fassarar Littafin Koyon Sallah Wanka Da Alwala Kawa'idi Audio
Manhajar littafin koyon ibada wanda aka yiwa suna da kawa idi cikin sautin muryar malam.
Ga wasu daga cikin muhimman abubuwan da suke wannan app:
1. farillan sallah
2. sunnonin sallah
3. mustahabban sallah
4. farillan alwala
5. sunonnonin alwala
6. yadda ake wankan janaba
7. yadda ake sallar kabli da baadi
8. yadda ake karatun tahiya.