Kalaman Soyayya Bahasa Inggeris dan Hausa
Kadan daga cikin zafafan kalaman soyayya na burge budurwa a soyayyar zamani wanda ya kunshi yaren turanci dana hausa.
Wannan manhaja ta kunshi sassa masu inganci wajen habaka soyayyar masoya don rayuwa tare.
Ga kadang daga cikin abubuwan da suke cikin wannan littafi namu na masoya.
yadda ake soyayya
sabbin kalaman soyayya
yadda ake zuwa zance wajen budurwa
yadda ake tunkarar mace