Kula Da Miji


6.2.0 by Afri-Florecer
Aug 24, 2024 Old Versions

About Kula Da Miji

Yadda Zan Kula Da Miji Na

Don mata kawai, ban yarda wani namiji ya karanta ba, ehe!

Amarya/Uwar gida ki sani, lallai biyayya ga mijinki shine abunda yafi dacewa dake matukar ba umarni yayi miki da sa6awa Allah ba. Saboda babu biyayya ga wani mahaluki cikin sa6awa mahalicci.

Amma in ba haka ba duk abinda ya kamata kiyi masa na kyautatawa kiyi masa.

- Ki bashi abinci a baki

- Ki bashi ruwa ya sha

- Idan ya dawo daga office/kasuwa ki tarbeshi, ki kuma kar6i abunda ya shigo dashi

- Ki kai masa ruwan wanka

- Ki kuma cuda masa bayansa

- Kiyi hira dashi ki gaya masa dadadan kalamai

- Ki kwantar masa da hankali

- Kuma ki kasance mai yawan shagwa6a a wajen mijinki

- Ki kasance mai damuwa dashi a koda yaushe

- Ki guji duk wani abunda xai 6ata masa rae sannan ki tsakaita kishi akanshi

- Ki girmama dukkan ‘yan uwansa da abokansa

- Ki martaba dukkan bukatunsa na yau da kullum da hakane xaki xama 'yar lele gurin mijinki, xai kula da dukkan bukatunki sannan kuma xai ringa faranta miki kamar yadda kema kike faranta mishi ko fiye. Xai yi wuya ya kawo miki kishiya.

Domin samu cikakken bayani sauke wannan app sannan kayi rate nasa

Mungode.

'Yar uwa da xaki gane, wadannan sune hanyoyi dake bawa mace damar mallakar mijinta basai taje gurin boka ba.

Allah yasa mu dace, ameen!!

Additional APP Information

Latest Version

6.2.0

Uploaded by

Mallak Aqeel Alsalami

Requires Android

Android 4.4+

Available on

Report

Flag as inappropriate

Show More

Use APKPure App

Get Kula Da Miji old version APK for Android

Download

Use APKPure App

Get Kula Da Miji old version APK for Android

Download

Kula Da Miji Alternative

Get more from Afri-Florecer

Discover