APKPure Appを使用する
Sheik Albany Zaria Audioの旧いバージョンをダウンロードすることが可能
Wadannan Kundin Lakcoci北東のwadandaシェイクアルバニーザリア屋gafatar yayin rayuwarsa
Wanna Application yana dauke da masu yawa daga cikin lakcocin da Sheik Albany Zaria ya gabatar. Wasu daga cikin lakcocin sun hada da:
1. Tarihin Sheik Albany Zaria wanda ya bayar da Bakinsa
2. Raddi kan Qazafin Al-mizan
3. Matsalolin Jahiliyyah
4. Hukuncin Laya
5. Karen Bana
6. Bayani aKan Bidi'a
7. A daidaita Sahu
8. Jihadin Shehu Dan Hodiyo
Da sauran Lakcocin wanda Malam ya gabatar.
Allah ya bamu ikon aiki da abun da muke karantawa da kuma sauraro, ya kuma haskaka qabarin malam da sauran wadanda suka rigamu gidan gaskiya. Ameen
Last updated on 2018年10月14日
Updated Privacy Policy
Sheik Albany Zaria Audio
1.0.0.1 by Merafi-Apps
2018年10月14日