We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Sheikh Jafar Adam - Umdatul A Screenshot

Informazioni su Sheikh Jafar Adam - Umdatul A

Wannan app yana DAUKE da Sharhin Littafin Umdatul Ahkaam Parte 2 dallo sceicco Jafar

Assalamu Alaikum

Wannan app yana dauke da Sharhin Littafin Umdatul Ahkaam Part Two 2 (1 daga cikin apps 3) na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam, shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara a saukake

App din guda uku 3 sune kamar haka:

-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 1 Mp3 offline

-Umdatul Ahkaam 2 - Sheikh Jafar Offline Mp3

-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 3 Mp3 offline

Allah ya sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.

Kada Kuma a Manta Ayy rating con un'app wannnan a cinque stelle.

* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam *

An haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, shekara ta 1962

(ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, risorgendo mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakanin

su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.

Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani mai

girma, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Centro culturale egiziano), sannan

Kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Classi serali per adulti, poi un lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na primary, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci Madina , un inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma

Lo sceicco Ja’afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Maestri) a Jami’ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri in uku, wato digiri da digirgir (PhD), un Jami’ar Usman Dan Fodiyo da prendere Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na

farko, mutumin kasar Masar, sceicco Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam

Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa, da kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja,

wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balaga da adab a wajensa. Akwai Kuma

Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawy, Nabawy, Nabawy, Nazawy, Nazawi Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar

(Centro di documentazione islamica di Sheikh Ja'afar). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, un daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.

Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.

Novità nell'ultima versione 2.8

Last updated on Apr 7, 2020

*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Sheikh Jafar  Adam - Umdatul A 2.8

Caricata da

Ahmed Silver

È necessario Android

Android 4.1+

Mostra Altro
Lingua
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.