Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture


2.11 per AdamsDUT
Jul 1, 2020 Vecchie versioni

A proposito di Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture

saurari karatun Dr Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture mp3 offline

Wannan applicazione da parte di Karatuttukan Shahararen malamin musuluncin nan wato Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, wanda yayi suna wajen yada addinin musulunci ba iya Nigeria har da manyan kasashen musulunci na duniya irin su saudi arabia, sudan, egypt da saurar Liamansu. yayi rubuce-rubuce na manyan littafai na islama da dama, wadan da ake amfani da su a manya-manyan jami'u na musulunci na duniya.

Muna aduar Allah ubangiji ya kare malam ya kuma kara masa ilimi da hazaka wajen yada addinin Allah a bayan kasa. Mu kuma Allah ya bamu iokn ji da kuma amfani da bain da muka saurara.

Bayan karatutuka na Dr Sani Umar Rijiyar Lemo za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa, idan aka yi searchin (adamsdut) un negozio di giochi, karatuttukan sune kamar haka, karatuttukan sune , lo sceicco Mohammmad Abani Zaria, lo sceicco Mohammad Bin Usaman Kano, lo sceicco Dr sani rijiyar lemo

lo sceicco Ali Isah Fantami, lo sceicco ibrahim Aminu daurawa, lo sceicco haruna kabiru gombe, lo sceicco Abubakar Gumi, lo sceicco Abdulrazak Yahya Haifan, lo sceicco Ahmad BUK,

Lo sceicco Abdullahi Usman Gadon Kaya, lo sceicco Abdulwahab Kano, lo sceicco Abubukar Gero, lo sceicco Ahmad Tijjani Gurumtum,

Kira'an Karatun al-Corano nello sceicco Ahmad sulaiman da Kuma Sheikh Hafiz Yahuza Bauchi,

da dai sauransu.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing to facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi download su amfana.

Kada Kuma è una valutazione ayi con applicazione wannnan a cinque stelle.

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

2.11

Caricata da

Mohammed Kaif

È necessario Android

Android 4.1+

Segnala

Segna come inappropriata

Mostra Altro

Use APKPure App

Get Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture old version APK for Android

Scarica

Use APKPure App

Get Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture old version APK for Android

Scarica

Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture Alternativa

Trova altro da AdamsDUT

Scoprire