Use APKPure App
Get Hausa Televisions old version APK for Android
Televisori Gidajen online Na Hausa A Saukake Kuma A Kyauta
Ku sauke manhajar gidan tv na hausa wanda zaka / ki samu damar shirye shiryen gidajen tv na hausa wanda sunanan online. Da wantan application zaku samu damar kallon fina finan hausa, wakokin hausa, hausa comedy, shirin dadin kowa sabon salo na arewa24, da sauran shirye shirye masu matukar amfani wajen fadakarwa, nishadantarwa, tare da ilimantarwa.
Daga cikin tashoshi da wannan application ya kunsa sun hada da;
1.TV Awa24
2. 1TV Arewa
3. Sarauniya TV
4. Televisore Arewa24
5. Arewarmu TV
6. Hausa Arewa TV
7. Intrattenimento televisivo dei fratelli
8. Haustop TV
9. Zakar Gida
10. TV Hali Dubu
da sauransu.
Ku kasance da wantan application domin amfanuwa dashi ku samu nishadi, ilimi, tara da amfanuwa da bangarori irin na Addinin musulunci.
DISCLAIMER..
Wannan application anyishi kyauta ne ga kowa abinda ake bukata kawai shine ya kasance kana da data na navigation a wayarka wadda zakayi amfani da ita wajen shiga canali Youtube na wadannan gidajen tv domin ganin shirye shiryen su a saukake.
Per qualsiasi domanda, osservazione, reclamo puoi contattarci direttamente, ci metteremo in contatto con te il prima possibile.
Grazie.
Last updated on Aug 30, 2023
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Caricata da
Valentin Baloi
È necessario Android
Android 4.4+
Categoria
Segnala
Hausa Televisions
10.1.0 by Afri-Florecer
Aug 30, 2023