We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Wakokin Shata Mp3 Tangkapan layar

Tentang Wakokin Shata Mp3

Saurari Wakokin Marigayi Dr. Mamman Shat Katsina Kyauta.

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr. Mamman Shata. Aplikasi Wannan anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:

* Abba Siri Siri

* ABU Zaria

* Lafiya Mamman Mai Daura

* Malam Babba Na Kofar Gabas

* Zaki Sarkin Hadejia Maje

* Umaru Dan Danduna Na Gwandu

* Sani Audi

* Gagarabadau

* Lafiya Zaki

* Na Tsaya ga Annabi Muhammadu (SAW)

* Sarkin Zazzau Shehu

* Bakandamiya

Idan kunji dadin aplikasi wannan din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" di aplikasi din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar aplikasi wannan din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB toko sai kuyi pencarian don ganin kundin.

Wanene Mamman Shata?

Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za'a demi yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa birnin Kano. Lokasiku ya rasu dan birlah Daura kamar yadda ya bar wasiyya. yana da wakoki wanda bicike har yanzu bai san yawan su ba dan shi kan sa an tambaye shi ko yasan adadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma a shekarun baya an sami wata baturiya ta zo ta hada wakokin sa kimanin hudu yanada da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duk lokacin alias bida yayi hakan batareda inda-inda ba.

An tambayi Marigayi Dr. Mamman Shata memberikan peringatan pada Anda ya soma waka sai ya kada baki ya ce “Seorang nan Musawa inda alias memiliki nife ni a nan na soma waka kuma duk inda na je yawo untuk da wakata suka ganni„

Ko wane dalili ya sa Dr. Mamman Shata ya soma waka a rayuwarsa, ga dai amsar da ya bayar "Dalili bersinar kiriniya ta yarinta kurum, bawai don gadon uwa ko uba ba, dominan kuwa na dade ina yi bana dengar ko anini, di ma samu kudi sai dai makada da maroka su dauka. Sai baya bayan na mai da waka sana’a na fara amsar kudi „

Shin waya sawa Dr. Mamman Shata wannan suna nasa wato Shata

“Wanda ya sa mini wannan suna Shata sunansa Magaji Salamu, bersinar ya samin suna Shata Mijin mai daki, ita mai dakin kaka ta ce, ita ta ta haifi wanda ya haife ni„

Da aka tambayi Dr. cewar wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jin dadin ta ko kuma ta fi birge shi a duk ilahirin wakokin da ya yi, sai ya ba da amsa kamar haka “Untuk wannan wani abune mawuya ci a wurina kuma kowa yace zai iya ganewa karya yake yi tunda shi shatan bai ganeba "

Bisa juga ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su, akwai waka da suke yi wa kansu da kansu kirari a cikinta wadda alias fi sani da suna Bakandamiya. Untuk shima Marigayi Dr. Mamman Shata bai yi kasa a guiwa ba wajen yi wa kansa irin wannan waka.

Daya daga cikin hikimomin da Allah ya baiwa Marigayin bersinar cewar yana iya kirkirar waka a duk lokacin da yaga dama ko kuma alias bukaci da ya yi hakan. Misali wakar da ya yi ta Dajin-runhu da kuma wakar da ya yi ta Canada Centre a lokacin da ya kai ziyara kasar Amurka.

Bisa al'adar Hausa, Mawaka sukan yi wa Mutane Waka, untuk amma a wani lokaci akan yi wa wakar mummunar fahimta, misali wakar da ya yi ta kusoshin Birni Uwawu da kuma wakar nan ta Na-malumfashi Habu Dan-mama, wanda masu fashin bakin wakoki su ke ganin cewa, wadannan wakoki ya yi sune domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da alias tambayi Dr. cewar shin ko wannan bay masash bakin wakoki haka yake sai ya ce “Ke wannan zance ne irin nasu, shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira sun san abinda na ce„

Apa yang baru dalam versi terbaru 2.0

Last updated on Mar 19, 2024

*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer

Terjemahan Memuat...

Informasi APL tambahan

Versi Terbaru

Permintaan Wakokin Shata Mp3 Update 2.0

Diunggah oleh

Elton Giovanny Muñoz Ramires

Perlu Android versi

Android 4.4+

Tampilkan Selengkapnya
Bahasa
Berlangganan APKPure
Jadilah yang pertama mendapatkan akses ke rilis awal, berita, dan panduan dari game dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, terima kasih
Mendaftar
Berlangganan dengan sukses!
Anda sekarang berlangganan APKPure.
Berlangganan APKPure
Jadilah yang pertama mendapatkan akses ke rilis awal, berita, dan panduan dari game dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, terima kasih
Mendaftar
Kesuksesan!
Anda sekarang berlangganan buletin kami.