We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Sheikh Aminu Daurawa - Manyan Tangkapan layar

Tentang Sheikh Aminu Daurawa - Manyan

Wannan aplikasi yana dauke da wasu Manyan lekcoci masu fadakarwa daga Sheikh daurawa.

Aplikasi ini tidak memerlukan koneksi internet untuk bekerja (itu Offline) dan kualitas suara sangat tinggi. Cukup unduh dan mulai mendengarkan bahkan saat offline.

-------

Wannan app yana dauke da wasu zababun Manyan lekcoci masu fadakarwa daga Syekh aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa. Ceramah din sune kamar haka:

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa - Harshenka Alkalinka Mp3

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa - Kaluben Matasa Mp3

Shine muka ga ya dace muyi aplikasi wanda mutane zasu su saurara a saukake.

Allah ya sakawa Syekh ibrahim aminu daurawa dominan yayi kokari wajen yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa dominan karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani daga abin da muka saurara.

Bayan bayani akan Harshenka Alkalinka Mp3 da kuma Kaluben Matasa Mp3, akwai ceramah dan Sheikh ibrahim aminu daurawa da kuma karatuttuka a cikin wannan manhaja idan akayi duba (wato di anyi sacin "rrnapps" sebuah play store).

Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure oleh Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.

za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su syaikh jafar mahmud adam, syekh albani zariya, syekh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.

Bagaimana jika Anda memiliki Karatun Al-quran dan wasu daga cikin manyan makaranta quran.

Don Allah idan har kaji dadin wannan aplikasi taimaka a yi berbagi di Facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran media sosial dominan sauran yan uwa musulmi su ma suyi unduh su amfana.

Jika Anda memiliki peringkat untuk aplikasi bintang lima.

Kadan daga cikin tarihin Syekh Ibrahim Aminu Daurawa,

TARIHIN SHEIKH AMINU DAURAWA KANO: -

Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina shahararren malami ne, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, gidan Zakara-Mai-Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, Fagge unguwar, kusa da tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arbain, kuma yana karantar da ilimi a zauren gidansa,

bayan kasuwanci da sana’ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

Sebuah rumah dan sebuah ranar 1 tahun lalu Janairu shekara ta 1969, sebuah cikin garin Kano, sebuah gida mai lamba 32 unguwar kofar Mazugal, sebuah karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai girma tun ina dan karami, kuma na haddace shi a lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da na yi, na kuma ci gaba da neman ilimi, domin fadada karatun addini, wajen wadansu manyan mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani zalla, wasu na ilimi da fannoninsa daban-daban. Wadannan manyan malamai su ne:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.

3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran tilawa a wajensa.

6. Syekh Auwal Isa ‘Yan Tandu, wanda na yi lugga da fiqihu da hadits a wajensa.

7. Syekh Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsir a wajensa.

8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wanda na yi hadits da lugga a wajensa.

9. Sheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi lugga da fiqihu a wajensa.

10. Syekh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu a wajensa.

11. Syekh Usman Gwammaja, layin azara, wanda na yi hadits da lugga da fiqihu da tarikh a wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi a wajensa. Allah ya ji qansa da rahama!

12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga a wajensa. Wannan malami, a wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara’ul Jahiliyya. Malami ne mai haquri da juriyar karantarwa. da dai sauran malamai daban daban a duniya.

Mungode. Ayi saurare lafiya.

Apa yang baru dalam versi terbaru 2.9

Last updated on Dec 8, 2020

*This Update includes bug fixes and improvements

Terjemahan Memuat...

Informasi APL tambahan

Versi Terbaru

Permintaan Sheikh Aminu Daurawa - Manyan  Update 2.9

Diunggah oleh

Mohammad Nassar

Perlu Android versi

Android 4.1+

Tampilkan Selengkapnya
Bahasa
Berlangganan APKPure
Jadilah yang pertama mendapatkan akses ke rilis awal, berita, dan panduan dari game dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, terima kasih
Mendaftar
Berlangganan dengan sukses!
Anda sekarang berlangganan APKPure.
Berlangganan APKPure
Jadilah yang pertama mendapatkan akses ke rilis awal, berita, dan panduan dari game dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, terima kasih
Mendaftar
Kesuksesan!
Anda sekarang berlangganan buletin kami.