Use APKPure App
Get ahmed suleiman offline -2 of 2 old version APK for Android
Sheikh Ahmed Sulaiman Offline bagian 2 dari 2. Ahmad Sulaiman Qira'a Mp3 Offline
Assalamu alaikum,
Karatun sheikh ahmed Suleiman penuh bagian quran secara offline 2 dari 2. Wannan itace manhajja ta biyu kuma ta karshe. Ciki za'a samu karatun ahmed sulaiman secara offline daga surah ta 19 zuwa surah ta 114 da kuma addua.
Alamma ahmed Suleiman kano ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna sebuah fanin karatun Kurani mai Girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya Samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (SWA) yayi masa, jin karatun sa ba Tsaya ga iya kasar sa ba Nigeria, ana jin karatun sa sebuah Kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.
Ya samu lambobi na Yabo sebuah gida da kuma wajen Nigeria sa kamakon irin Yanda karatun sa ya kasance ana jin sa sebuah kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa sebuah kano baki Daya.
Hakika Wannan ba karamin alfahari kutukan ga yan kano dama kuma Nigeria baki Daya sebuah sakamakon Yanda karatun sa ya samu karbuwa sebuah duniya fadin.
Muna Aduar Allah ya taimaki MALAM ya Kareshi ya kuma kara masa Ilimi.
Idan Kunji dadin Wannan manhajja ta ahmed Suleiman quran penuh offline, kada ku manta ku yadata zuwaga sauran 'yanuwa musulmi.
Idan akwai wata matsala ko tsokaci kan Wannan manhajja ke Aiko da sako na kai tsaye da Hanyar yin amfani da email din dake Kasan Wannan bayani.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
-------------------------------------------------- ----------------------------------
Assalamu alaikum,
Ini adalah bagian kedua dan terakhir dari sheikh ahmad bacaan sulaiman yang bekerja secara offline. Dalam versi ini Anda akan menemukan surah 19 Surah 114 ditambah doa.
Kita tidak bisa membawa semua bacaan dalam satu aplikasi karena batas ukuran apk diperbolehkan oleh toko bermain. Itu sebabnya kami membawa dua bagian.
Harus ada masalah atau saran, jangan ragu untuk mengirim umpan Anda menggunakan email pengembang yang disediakan. Tim KareemTKB akan membaca dan menanggapi sesegera mungkin di shaa Allah.
Terima kasih banyak untuk memeriksa aplikasi ini.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
Last updated on Jan 26, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Diunggah oleh
Keri RoChelle Hiott
Perlu Android versi
Android 4.4+
Kategori
Laporkan
ahmed suleiman offline -2 of 2
3.1 by KareemTKB
Jan 26, 2024