Use APKPure App
Get Hausa Film Cinema TV old version APK for Android
manajar da zatake debe muku kewa ta hanyar kallon fina finan Hausa akyauta
Asslamu Alaikum Jama, a wannan Manhaja Che Dazata baka damar Kallon Finafinan Hausa A kyauta ba tare da biyan kudiba. Kazalika wannan App ze taimakawa Hausawa Musamman wayanda ke zaune a wasu kasashen da ba Nigeria, Cameroon, Niger, Chad da sauransuba. Kuma ze debt muku kewa matuka gaya. Sannan Kusanya abokanan ku Suma Su sauke wannan manhajar don ku more jin dadinku Tare. Sannan idan wannan app ya birgeku dan Allah Kuyi mana Rating Tare da Bamu Taurari Biyar Ma'ana, (Rate Us With 5 Stars) Mungode.Last updated on Dec 17, 2020
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Requires Android
4.1 and up
Category
Report
Hausa Film Cinema TV
1.0 by AppME Technology
Dec 17, 2020