Use APKPure App
Get Sunayen Allah Kyawawa 99 old version APK for Android
Sunayen Allah Kyawawa 99 da ma'anoninsu a Harshen Hausa da ajami.
* Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.
* Bayan Godiya ga Allah. munyi wannan Application ne na Sunayen Allah kyawawa 99 domin Al-ummar Musulmi dake fadin duniyarnan baki daya ... duk da wasu malamai sukance akwai dai-daikunda basu inganta ba, ammadai mun kawosu gabadayansu, sai daga baya zamu bayullau bayanaa . Muna fatar Allah Ubangaiji ya datar damu ladar dake cikin wannan aikin na Alkhairi duniya da lahira. Amin
Last updated on Sep 1, 2024
Error Fixed (Unsupported language)
Telechargé par
Lucas Almeida
Nécessite Android
Android 7.0+
Catégories
Signaler
Sunayen Allah Kyawawa 99
1.0 by AAARSOFTWARE
Sep 1, 2024