Use APKPure App
Get Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 old version APK for Android
Karatun alkur'ani na MALAM Sa'id Harun wanda ke jawa Sheikh Jafar baki.
Sabuwar manhajja domin kawo muku karatun alkur'ani mai girma na malam Sa'idu Harun mai jawa malam Jafar baki yayin da suke tafsiri. dit harun alaramma malam saidu haruna moi jan baki
Domin sauraron karatun mallam sa'idu harun dake cikin wannan manhajja babu bukatar a kunna data. Qaari Sa'eed Haroon Récitation du Saint Coran. saidu haruna
Akwai wadansu Hausa Islamic apps kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudikh jah'af sauran lakcoci. sa'id haroon
Bayan karatun Mallam saidu Haruna akwai sauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, karatun malam Ahmad suleiman, Karatun alaramma Yahuza Bauchi, Malam Said Haruna mai jawa sheikh Jafar baki da dai sauransu. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu.
Haka zalika mun kawo muku Cheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai cheikh jaafar mahmud adam complet tafsir tun daga Suratul Baqarah har zuwa suratun Nasi. sa'idu haruna
Da fatan zakuji dadin wannan kur'ani muryar malam saeed haroon
Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun mallam sa'idu Haroon kada ku manta kuyi partageant les groupes dinta ta whatsapp, facebook da dai sauran kafafen sadarwa. dit haroon
Kada a manta a meqa wannan sa'eed harun quran zuwaga sauran yanuwa.
Ku huta lafiya
Last updated on Jan 27, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Telechargé par
Kareem Alrefai
Nécessite Android
Android 4.4+
Catégories
Signaler
Malam Sa'id Harun Qur'an MP3
1.0.0 by KareemTKB
Jan 27, 2024