FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI


10.0
1.0 par ABUBAKAR SADIK SALIHU
Aug 5, 2016

À propos de FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI

Wannan app fassarar littafin arba'unan Nawawi ne cikin harshen Hausa.

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga halitta fiyayyen Annabi Muhammad (SAW) haka bayan, Wannan dan littafi Fassarar Arba'unan Nawawi ne cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi sauki wajen yada sako un cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi un rarraba shi, da Fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki un matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan mettre à jour un Yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Omra domin dada saukaka shi ga mai Karatu.

Informations Application supplémentaires

Dernière version

1.0

Telechargé par

Dlawer Ibrahem

Nécessite Android

Android 2.2+

Signaler

Signaler comme inapproprié

Voir plus

Use APKPure App

Get FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI

Obtenir plus de ABUBAKAR SADIK SALIHU

Découvrir