از برنامه APKPure استفاده کنید
نسخه قدیمی APK Abincin Hausawa (Hausa Recipe) را برای اندروید بگیرید
Koyi yadda ذکات برگزار / کی Girka Abincin Hausawa کالا Daban-Daban Cikin Sauki
برنامه Wannan Abincin Hausawa (دستور العمل Hausa) na kunshe da kala-kala na abincin hausa، yana kuma dauke da yadda zako sarrafa ko kuma kiyi wannna abincin cikin sauki.Anyi bayani daki-daki dakuma irin kayan abincin da zakiyi amafani، amafani zaki zuba، a takaice dai zan iya cewa wannan Application na dauke da duk wani abu da kike bukata domin yin abincin hausawa kala daban-daban. برنامه din ba iya da yaren hausa ya tsaya ba kawai ya yi bayani da harshen turanci (انگلیسی) ga wadan da ba hausawa ba kuma kuma suke son girka irin abincin hausawa. yi بارگیری برنامه din wannan domin girka duk kalar abincin da kike bukata cikin sauki.kadan daga cikin irin kallar abincin da kuma yanda ake girka su dake cikin wannna abincin Hausawa (دستور العمل هاوسا) sune kamar haka:
DANWAKE
KUNUN GYDA
KUNUN AYA
KUNUN TSAMIYA
آلالا
KOSAI
TUN MASA
TUWON SEMOVITA
ZOBORODO
TUWON SHINKAFA
برنج JOLLOF
کیلیشی
آدامسدوت
دان الله در برنامه کاربردی کینجی پدرین wannnan a taimaka ayi رتبه ناسا پنج ستاره غالب yayi sama domin wadan da ke پسر koyan abincin ahusawa در sunyi جستجو su su shi cikin sauki.
za kuma a iya samun karatuttukan wasu daga cikin manya malaman kasar hausa irin su شیخ جعفر، شیخ آلبانی زریا، شیخ علی isah fantami، شیخ احمد سلیمان و غیره
Dan takaicecen tarihin hausawa.
Al'ummar Hausa dai، al'ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa، sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka، akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa shine asalin yarensu. یک طارنسانس کابیلار هوساوا به تارنمای سالنسالار بایر. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's، sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali، Songhai، Borno da kuma Fulani. A farko-farkon shekaru na 1900's، a saadda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani، sai turawan Mulkin Mallaka na Birtania suka mamaye arewancin Nijeriya، da kuma kafa manufofin mulkin bayan gida، a bisa karkashen m yankin mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon Politarsu، har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane aawacin Nijeriya. Kodayake، Hausawa na farko-farko maharba ne، amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.
Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta، kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.
Daura Kasace wacce a kasani mai dadewa da tarihi a kasar hausawa.
Sana'ar noma ita ce babbar sana'ar hausawa، sabo da ingancin noma؛ hausawa ke wa sana'ar noma kirari da cewa، "na duk tsohon ciniki kowa yazo duniya kai yatarar"، akwai kuma wasu sana'o'in kamar su sha'anin jima watau harkar fatu، rini، sa'a da kira، fannonin dake mutukar samun cigaba a harkokin sana'o'in Hausawa. Hausawa dai sun jima da shahara wajen harkar fatauci kana kuma masu arziki na taka rawa a sha'anin yau da kullum، tare da masu mulki da masana.
Harshen Hausa shi ne mafi girma da kuma mafi sanayyar harshe a nahiyar Afirka، harshen hausa ya aro wasu kalmomi daga wasu harsuna musamman larabci kana kuma harshen na tafiya tare da yanayin mu na zamani bisa al'adar cudeni-in cudeka. Harshen Hausa dai ya zama harshen yau da kullum ga miliyoyin jama'a da ba Hausawa bane a nahiyar Afirka. بوگو دا کاری ، akwai cincirindon al'ummar Hausawa a manyan biranen yammacin Afirka da arewacin Afirka da kuma yankunan cinikayyar al'ummar Hausawa da kuma yankunan da Hausawa suka jima suna bi a hanyar ta zuwa aikin Hajji. Akwai kuma rubutattun adabi masu zurfi da kasidodi da kuma rubuce-rubuce a rubutun ajami da aka buga tun kafin zuwan Turawa 'yan mulkin mallaka na birtaniya. Har ila Yau، kuma wani tsarin rubutu a Ajami da aka kirkiro tun kafin zuwan turawa، da ba kasafai ake amfani da shi ba yanzu.
Last updated on 10/11/2023
New app version with new features. All bugs fixes
بارگذاری شده توسط
Daniel Luis
نیاز به اندروید
Android 4.4+
دسته بندی
گزارش
Abincin Hausawa (Hausa Recipe)
5.2.1 by AdamsDUT
10/11/2023