Usar la aplicación APKPure
Obtener Sifatus Salatin Nabiy Part 1-J versión histórica en Android
Saurari Karatun Sifatus Salatin nabiy Kashi Na Daya daga bakin Sheikh Jafar Kano
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan aplicación mai suna "Sifatus Salatin Nabiy Parte 1-Jafar" na kunshe da Karatun Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam na Fassarar Littafin Sifatus Salatin Nabiy wato Siffar Sallar Manzo (SAW).
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun. Wannan app din Kashi na Daya ne, ku yi buscar ZaidHBB una tienda ko ku duba cikan wannan app din don sauko da kashi na biyun da na ukun wannan karatun. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan aplicación din kada ku manta ku rubuta "revisión" sannana kuyi "calificación" din aplicación din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Last updated on 13/08/2020
*Bug Fixed
Presentado por
Nabil Tigre
Requisitos
Android 4.1+
Categoría
Reportar
Sifatus Salatin Nabiy Part 1-J
1.3 by ZaidHBB
13/08/2020