Usar la aplicación APKPure
Obtener Kuranin Hausa versión histórica en Android
Fasara kyauta Kurani mai Girma un harshen Hausa
Muna bayar da fasaran Kurani mai Girma a cikin Harshen Hausa wadda to fito daga Gumi Abubakar Mahmoud Gumi.
Sirin litafi na musulunci yana da kalmomin daga Allah wadda aka bayana to wurin shi anabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam). Ya karbi wadanan ruya sai ya fasara. Bayan mutuwar sa, a shekara dari shida da talatin da biyu (632), ma biyen sa sun tatara duk ruya da aka rubuta cikin litafi wadda muka sani a yau.
Kurani ta bayyana akida da kuma dokan Musulunci. It ace majiyar bangaskiya ga ko wane Musulmi. Ta nuna dangatakan Allah da halitun sa kumma ta bada jagora ta ilmantarwa domin adalcin al’uma da kumma gudanarawan ayuka masu kyau. Kurani ta sarafa domin kyaun ta, shayarin ta da wallafen-wallafen kamala.
Mafi bambacin salon Kurani ya nuna asalin Allahntakar sa ya kuma cigaba ba masu ilimi mamaki, ba tare da nuna ko sun bada kaskiya
Litafin ne wadda mutane miliyan ke haddace wa kowace rana
Asalin rubutun Kurani aka yi ta ne cikin hashen Larabci, amma akwai fasara cikin harsuna da yawa
Yanzu za ku ji dadin sirin Litafin Musulunci, cikin Hausa
An walafa Kurani mai girma cikin surori 114
Al-Fatihah, Al-Baqarah, Ali, An-Nisa, Al-Ma, Al-An, Al-A, Al-Anfal, At-Tawbah, Yunus, Hud, Yusuf, Ar-Ra, Ibrahim, Al-Hijr, An-Nahl, Al-Isra, Al-Kahf, Maryam, Taha, Al-Anbya, Al-Haj, Al-Mu, An-Nur, Al-Furqan, Ash-Shu, An-Naml, Al-Qasas, Al-, Ar-Rum, Luqman, As-Sajdah, Al-Ahzab, Saba, Fatir, Ya-Sin, As-Saffat, Sad, Az-Zumar, Ghafir, Fussilat, Ash-Shuraa, Az-Zukhruf, Ad-Dukhan, Al-Jathiyah, Al-Ahqaf, Muhammad, Al-Fath, Al-Hujurat, Qaf, Adh-Dhariyat, At-Tur, An-Najm, Al-Qamar, Ar-Rahman, Al-Waqi, Al-Hadid, Al-Mujadila, Al-Hashr, Al-Mumtahanah, As-Saf, Al-Jumu, Al-Munafiqun, At-Taghabun, At-Talaq, At-Tahrim, Al-Mulk, Al-Qalam, Al-Haqqah, Al-Ma, Nuh, Al-Jinn, Al-Muzzammil, Al-Muddaththir, Al-Qiyamah, Al-Insan, Al-Mursalat, An-Naba, An-Nazi, At-Takwir, Al-Infitar, Al-Mutaffifin, Al-Inshiqaq, Al-Buruj, At-Tariq, Al-A, Al-Ghashiyah, Al-Fajr, Al-Balad, Ash-Shams, Al-Layl, Ad-Duhaa, Ash-Sharh, At-Tin, Al-, Al-Qadr, Al-Bayyinah, Az-Zalzalah, Al-, Al-Qari, At-Takathur, Al-, Al-Humazah, Al-Fil, Quraysh, Al-Ma, Al-Kawthar, Al-Kafirun, An-Nasr, Al-Masad, Al-Ikhlas, Al-Falaq, An-Nas
Muna gayatan duka ku karanta Kurani!
Tai shi yanzu kuma ji dadin Litafin Musuluncii cikin harshen Hausa
Last updated on 22/10/2017
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Presentado por
Aicha Bozik Touré
Requisitos
Android 4.0.3+
Categoría
Reportar
Kuranin Hausa
2.0 by QURAN
22/10/2017