Usar la aplicación APKPure
Obtener Kitab Tauhid 1-Sheikh Jafar versión histórica en Android
Saurari Karatun Littafin Kitab Tauhid tara da Marigayi Sheikh Jafar Mahmood Adam
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan aplicación mai suna "Kitab Tauhid 1-Sheikh Jafar" na kunshe da Karatun Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam na Fassarar Littafin Kitab Tauhid.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun. Wannan app din Kashi na Daya ne, ku yi buscar ZaidHBB una tienda ko ku duba cikan wannan app din don sauko da kashi na Biyu da na Ukun wannan karatun. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan aplicación din kada ku manta ku rubuta "revisión" sannana kuyi "calificación" din aplicación din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Last updated on 12/08/2020
*Bug Fixed
Presentado por
Sukhwant Singh Nijjar
Requisitos
Android 4.1+
Categoría
Reportar
Kitab Tauhid 1-Sheikh Jafar
1.3 by ZaidHBB
12/08/2020