Usar la aplicación APKPure
Obtener Fasarar Littafin Arbauna Hausa versión histórica en Android
Fassarar Littafin Arbauna Nawawi, un Fassarashi ne daga Larabci zuwa yaren Hausa
* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- an Hada Wannan Aplicación ne, domin dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan, ta yadda zasu samu saukin Karatu, kasancewar wasu Hausawa da suke a kasashen waje daban-daban a dukkan fadin duniyar nan.
* Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Hadisai wanda imam Nawawi ya wallafa, wanda akayi cikin harshen Larabci zufanwa Hausa, domin am a dukkan fadin duniyar nan kasancewar wannan wata hanya ce mafi sauki wajen yada sakon Allah da manzonsa a cikin fadin duniyar nan ga miliyoyin mutane da suke rayuwa a kasashe daban-daban da zasu samu anfanin Karatu a saukake.
Last updated on 14/07/2025
- Updating New Target API
- New Features
Presentado por
Larce Leonado
Requisitos
Android 7.0+
Categoría
Reportar
Fasarar Littafin Arbauna Hausa
1.0 by AAARSOFTWARE
14/07/2025