Usar la aplicación APKPure
Obtener Aure Nake So-Sheikh Guruntum versión histórica en Android
Saurari Wa'azin Guruntum Akan "Aure Nake So" da ma wasu wa'azin.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan aplicación mai suna "Aure Nake So-Sheikh Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Aure Nake So (Mata), Hattara Mata, Illar Zina a cikin Al'umma, Ka tuna da ranar karshe da sauran su.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan aplicación din kada ku manta ku rubuta "revisión" sannana kuyi "calificación" din aplicación din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan aplicación din anan play store.
Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode
Last updated on 14/08/2020
*Bug Fixed
Presentado por
Akash Kumar Sharma
Requisitos
Android 4.1+
Categoría
Reportar
Aure Nake So-Sheikh Guruntum M
1.2 by ZaidHBB
14/08/2020