Usar la aplicación APKPure
Obtener Addu'o'i versión histórica en Android
Nagartattun addu’o’i daga bakin manzon tsira Annabi Muhammadu (SAW) da Al Qur'an
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbatar a gare shi ya kasance yana yawan ambaton Allah da tunawa da Shi a koda yaushe, kuma a duk halin daya samu kansa ciki.
Haka zalika yana koyar da sahabbansa yadda zasu dinga ambaton Allah da kasancewa cikin shaukin
tunaninsa. Mun dan tsakuro muku kadan daga cikin addu’o’in da Annabi ya kanyi a lokutta daban daban.
1- (Allahumma rzuqni ḥubbuka, wa ḥubba man yanfa`uni ḥubbuhu `indak. Allahumma ma razaqtani mimma uḥibbu faj’alhu quwwatan liibbu li fima tuḥibb.) Allahumma wa ma zawaita. "(Tirmidhi)
'Ya Ubangiji ka sada ni da soyayyar ka, da soyayyar sauran mutane da zata amfane ni, Ya Ubangiji ka sanya duk abinda ka azurtani da shi ya zamto zai kafaha mini kusantar ka, Ya Allah duk abinda ka hana i kuma, ka ji shi alkhairi a gare ni. 'Tirmizi ya ruwaito
Last updated on 18/04/2019
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Presentado por
ဆာန္ဂွ္ဆာန္မံင္ ဆၢး
Requisitos
Android 4.1+
Categoría
Reportar
Addu'o'i
1.1 by GangareBoy
18/04/2019