Use APKPure App
Get Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offli old version APK for Android
Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar M Adam akan Tambayoyi da amsoshin su.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan Anwendung Mai Suna "Tambayoyi 1-Scheich Jafar Offline" na kunshe da wa'azin Marigayi Scheich Jafar Mahmoud Adam wanda ake masa tambayoyi shi kuma yana bada amsoshin su. Anwendung din OFFLINE ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
Anwendung din kashi biyu ne, wannan ne na farkon sai ku duba cikin kundin apps dina don ku sauko da kashi na biyun.
Haka zalika will App na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Idan kunji dadin wannan anwendung din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "Bewertung" tare da " .
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB ein Geschäft sai kuyi Suche, ein nehmen zaku ga kundin.
Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.
Last updated on Apr 9, 2021
*Bug Fixed
Von hochgeladen
Tun Tun
Erforderliche Android-Version
Android 4.1+
Kategorie
Bericht
Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offli
1.3 by ZaidHBB
Apr 9, 2021