Use APKPure App
Get Sheikh Aminu Daurawa - Manyan old version APK for Android
Wannan App yana Dauke da wasu Manyan lekcoci masu fadakarwa daga Sheikh daurawa.
Die App benötigt keine Internetverbindung (sie ist offline) und die Sprachqualität ist sehr hoch. Einfach herunterladen und auch offline anhören.
-------
Wannan App yana dauke da wasu zababun Manyan lekcoci masu fadakarwa daga Scheich aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa. Vorträge din sune kamar haka:
Scheich Aminu Ibrahim Daurawa - Harshenka Alkalinka Mp3
Scheich Aminu Ibrahim Daurawa - Kaluben Matasa Mp3
Shine muka ga ya dace muyi Anwendung wanda mutane zasu su saurara a saukake.
Allah ya sakawa Scheich ibrahim aminu daurawa domin yayi kokari wajen yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani daga abin da muka saurara.
Bayan bayani akan Harshenka Alkalinka Mp3 da kuma Kaluben Matasa Mp3, akwai Vorlesungen na Sheikh ibrahim aminu daurawa da kuma karatuttuka a cikin wannan manhaja idan akayi duba (wato in anyi sacin "rrnapps" a play store).
Akwai karatun malam Scheich ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure von Scheich ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.
za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su Scheich Jafar Mahmud Adam, Scheich Albani Zariya, Scheich Ali Isah Fantami, Shiekh Kabir Gombe.
Za kuma a iya samun Karatun Al-Koran na wasu daga cikin manyan makaranta koran.
Don Allah idan har kaji dadin wannan Anwendung ein taimaka a yi teilen ta Facebook, WhatsApp, Twitter, Instagram da Sauran Social Media dominieren Sauran yan uwa musulmi su ma suyi herunterladen su amfana.
Kada kuma a manta ayi Bewertung na wannnan Anwendung fünf Sterne.
Kadan daga cikin tarihin Scheich Ibrahim Aminu Daurawa,
TARIHIN SHEIKH AMINU DAURAWA KANO: -
Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina shahararren malami ne, wanda ake kira Scheich Ibrahim Muhammad mai tafsiri, gidan Zakara-Mai-Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, eine unguwar Fagge, kusa da tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba’in, kuma yana karantar da ilimi a zauren gidansa,
bayan kasuwanci da sana’ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan Mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-Mustapha, Daga unguwar Bachirawa, Karamar Hukumar Ungogo.
Ein haife ni a ranar 1 ga wata Janairu shekara ta 1969, ein cikin garin Kano, ein gida mai lamba 32 unguwar kofar Mazugal, ein karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai girma tun ina dan karami, kuma na haddace shi a lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da na yi, na kuma ci gaba da neman ilimi, domin fadada karatun addini, a wajen wadansu manyan mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani zalla, wasu na ilimi da fannoninsa daban-daban. Wadannan manyan malamai su ne:
1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.
2. Alaramma Salisu Bahadeje, lagin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.
3. Alaramma Malam Na-Ande, Makarantar Arzai, Wanda Na Yi Karatun Alqur'ani a Wajensa.
4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.
5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran tilawa a wajensa.
6. Scheich Auwal Isa ‘Yan Tandu, wanda na yi lugga da fiqihu da hadith a wajensa.
7. Scheich Al-Mustapha Bazazzage lag in Tagwayen Gida, Wanda Na Yi Lugga Da Fiqihu Da Tafsir A Wajensa.
8. Scheich Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wanda na yi Hadith da lugga a wajensa.
9. Scheich Zakari Mai littafi, wanda na yi lugga da fiqihu a wajensa.
10. Scheich Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu a wajensa.
11. Scheich Usman Gwammaja, Layin Azara, Wanda Na Yi Hadith Da Lugga Da Fiqihu Da Tarikh A Wajensa. Wannan Malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi a wajensa. Allah ya ji qansa da rahama!
12. Scheich Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga a wajensa. Wannan Malami, ein Wajensa na Sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu’ara’ul Jahiliyya. Malami ne mai haquri da juriyar karantarwa. da dai sauran malamai daban daban a duniya.
Mungode. Ayi saurare lafiya.
Last updated on Dec 8, 2020
*This Update includes bug fixes and improvements
Von hochgeladen
Mohammad Nassar
Erforderliche Android-Version
Android 4.1+
Kategorie
Bericht
Sheikh Aminu Daurawa - Manyan
2.9 by engrshams
Dec 8, 2020