Use APKPure App
Get Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture old version APK for Android
saurari karatun Dr Sani Umar Rijiyar Lemo Vortrag mp3 offline
Wannan-Anwendung na dauke da karatuttukan shahararen malamin musuluncin nan wato Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo, wanda yayi suna wajen yada yayi rubuce-rubuce na manyan littafai na islama da dama, wadan da ake amfani da su a manya-manyan jami'u na musulunci na duniya.
Muna aduar Allah ubangiji ya kare malam ya kuma kara masa ilimi da hazaka wajen yada addinin Allah a bayan kasa. Mu kuma Allah ya bamu iokn ji da kuma amfani da bain da muka saurara.
Bayan karatutuka na Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa , Scheich Mohammmad Abani Zaria, Scheich Mohammed bin Usaman Kano, Scheich Dr. Sani Rijiyar Lemo
Scheich Ali Isah Fantami, Scheich Ibrahim Aminu Daurawa, Scheich Haruna Kabiru Gombe, Scheich Abubakar Gumi, Scheich Abdulrazak Yahya Haifan, Scheich Ahmad BUK,
Scheich Abdullahi Usman Gadon Kaya, Scheich Abdulwahab Kano, Scheich Abubukar Gero, Scheich Ahmad Tijjani Gurumtum,
kira'an karatun al-koran ta scheich Ahmad sulaiman da kuma scheich Hafiz Yahuza Bauchi,
da dai sauransu.
Don Allah idan har kaji dadin wannnan Anwendung ein taimaka a yi teilen ta Facebook, WhatsApp, Twitter, Instagram da dai sauran soziale Medien dominieren sauran yan uwa musulmi su ma suyi herunterladen su amfana.
Kada kuma a manta ayi Bewertung na wannnan Anwendung fünf Sterne.
Last updated on Aug 24, 2020
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Von hochgeladen
Mohammed Kaif
Erforderliche Android-Version
Android 4.1+
Kategorie
Bericht
Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture
2.11 by AdamsDUT
Aug 24, 2020