We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Hisnul Muslim - Daurawa Screenshots

Über Hisnul Muslim - Daurawa

Saurari Karatun Littafin Hisnul Muslim Tara da Sheikh Daurawa da Ahmad Sulaiman.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan Anwendung Mai Suna "Hisnul Muslim - Daurawa" na kunshe da karatun Mallam Aminu Daurawa Kano na Littafin Hisnul Muslim (Garkuwan Musulmi ta Addu'o'i Daga Alkur'ani da Sunnah). Anwendung din offline ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren karatun a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.

Haka zalika Anwendung din na dauke da littafin Hisnul Muslim fassarar Hausa dan amfanin ku na yau da kullum.

Idan kunji dadin wannan anwendung din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "Bewertung" tare da " .

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa na sauran malaman Musulunci irin su Marigayi Scheich Jafar, ta hanyar rubuta

Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.

Was ist neu in der neuesten Version 2.0

Last updated on Mar 6, 2024

*New User Interface
*Performance Improvements
]*Added Sleep Timer

Übersetzung wird geladen...

Zusätzliche APP Informationen

Aktuelle Version

Hisnul Muslim - Daurawa Update anfordern 2.0

Von hochgeladen

Ahmed Saaed

Erforderliche Android-Version

Android 4.4+

Mehr anzeigen
Sprachen
Abonnieren Sie APKPure
Erhalten Sie als der Erste den Zugang zu Vorabversionen, Neuigkeiten und Anleitungen der besten Android-Spiele und -Apps.
Nein, danke
Anmeldung
Erfolgreich abonniert!
Sie haben jetzt APKPure abonniert.
Abonnieren Sie APKPure
Erhalten Sie als der Erste den Zugang zu Vorabversionen, Neuigkeiten und Anleitungen der besten Android-Spiele und -Apps.
Nein, danke
Anmeldung
Erfolg!
Sie sind jetzt unseren Newsletter abonniert.