Use APKPure App
Get ahmed suleiman offline -2 of 2 old version APK for Android
Sheikh Ahmed Sulaiman Offline-Teil 2 von 2. Ahmad Sulaiman Qira'a Mp3 offline
AssalamuAlaikum,
Karatun Scheichs Ahmed Suleiman voll koran offline Teil 2 von 2. Wannan itace manhajja ta Biyu kuma ta karshe. Ciki za'a samu karatun ahmed sulaiman offline daga surah ta 19 ZUWA surah ta 114 da Kuma addua.
Alamma Ahmed suleiman Kano ya kasance yana daga cikin Malamai wanda sukayi suna a Fanin karatun Kurani mai Girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da ALLÂH (SWA) yayi Masa, jin karatun sa ba Tsaya ga iya kasar sa Nigeria Ba, ana jin karatun sa ein Kusan duk wata kasa ta musulmi cikin Duniya.
Ya samu lambobi na yabo ein gida da Kuma wajen Nigeria ein sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa ein kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar Kano, ya tashi kuma yayi karatun sa ein kano baki daya.
Hakika Wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya ein sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa ein fadin Duniya.
Muna Aduar Allah ya taimaki Malam ya ya Kareshi Kuma kara masa ilimi.
Idan Kunji Dadin Wannan manhajja ta Ahmed Suleiman voll koran offline, kada ku ku manta yadata zuwaga sauran ‚yanuwa musulmi.
Idan akwai wata matsala ko tsokaci kan Wannan manhajja Aiko da sako na kai tsaye da hanyar yin amfani da E-Mail-din Dake kasan Wannan bayani.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
-------------------------------------------------- ----------------------------------
AssalamuAlaikum,
Dies ist der zweite und letzte Teil von Scheich Ahmad Sulaiman Rezitationen, die offline funktioniert. In dieser Version finden Sie 19 surah 114 und dua Sura.
Wir können nicht alle der Rezitationen in einer App bringen aufgrund apk Größenbegrenzung von Play Store erlaubt. Deshalb haben wir zwei Teile gebracht.
Sollte es ein Problem oder einen Vorschlag sein, zögern Sie nicht, Ihr Feedback zu senden sofern die Entwickler E-Mail. Team KareemTKB wird so bald wie möglich in shaa Allah lesen und darauf zu reagieren.
Vielen Dank für die Überprüfung dieser App aus.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
Last updated on Jan 26, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Von hochgeladen
Keri RoChelle Hiott
Erforderliche Android-Version
Android 4.4+
Kategorie
Bericht
ahmed suleiman offline -2 of 2
3.1 by KareemTKB
Jan 26, 2024