下载 APKPure App
可在安卓获取Tsara Kalaman Soyayya的历史版本
Mu koyi Tsara kalaman Soyayya cikin Sauki, Yadda ake Soyayya
Alamomin da suke nuna cewa mace tana son namiji
Zata riƙa neman taga cewa tayi maka magana, misali ta hanyar yi maka wasu tambayoyi akan abubuwan data sani。
Zata riƙa yawan yi maka murmushi akan abubuwan da yin murmushi akan su bai da wani muhinmanci。
Zata riƙa yawan taɓa gashin kai a sa'ilin da take yin magana dakai。
Zata riƙa yawan gyaran jikin ta a lokacin da take tare da kai。
Zaka riƙa yawan haɗuwa da ita a gurare mabanbanta。
Zaka fahimci cewa bata ruɗewa idan tana magana a gaban wasu mazajen amma kai kuma tana ruɗewa idan tana yin magana da kai。
Zamu koyi abubuwa kamar haka a cikin Wanan littafin
*Tsara Kalaman Soyayya
*Tsantsar Soyayya
*穆索君
*穆伊索亚亚
* Mu koyi Soyayya
Last updated on 2024年11月18日
Tsara kalaman Soyayya
*Littafin Koyon Soyayya
*Mu koyi Soyayya
*Muyi Soyayya
*Kalamn Soyayya
Tsara Kalaman Soyayya
1.1.0 by Abdu Matashi
2024年11月27日