We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Maganin Niimar Mata da Maza 屏幕截图

关于Maganin Niimar Mata da Maza

Niimar mata da Maza,Maganin 感染,Maganin karfin Maza。

ALAMOMIN MACE MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:

Jin Zafi Lokacin Saduwa.

KaiQayin Gaba.

Fitar Farin Ruwa A Gaba.

Warin Gaba.

Gushewar Sha’awa.

ALMOMIN NAMIJI MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:

Kankancewar Gaba.

KaiQayin Matse-Matsi.

Saurin Kawowa (Inzali).

Gushewar Sha’awa.

kaiQayin Gaba.

Da Sauransu.

GA YADDA ZA’A MAGANCE SHI:

ABIN DA ZA’A NEMA:

Namiji Goro Guda Biyar (5).

Citta Mai Yatsu Guda Biyar (5).

Tafarnuwa Uku Ko Hudu (3)(4).

Lemon Tsami Guda Biyar (5).

YADDA ZA’AYI DASU:

Asamu shi wannan Namijin Goro da Cittar da kuma Tafarnuwa din sai a yayyanka su kanana sai kuma a samu wuri mai kyau a jajjagasu.

Sai a samu tukunya a zubasu sai a kawo wannan Lemon tsamin a yayyanka shi sai a matse ruwansa a cikin tukunyar da’aka zuba wadancen tare da bawon lemon tsamin,

Sai a dora a wuta a tafasa su idan ya dan dahu sosai sai a sauke za’a iya hadawa da zuma don yadanyi dadi idan yakansace baza’a iya shansa haka ba.

Za’a dinga shansa rabin kofi Safe da Yamma dakuma da Dare, har natsawon sati daya, Insha Allahu Za’a rabu da cutar sanyi.

Allah yasamu dace Kuma don Allah duk wanda yasamu wannan Sako to yatura a wasu shafukan don mutane su amfana.

最新版本1.1.0更新日志

Last updated on 2023年11月01日

*Maganin Ni'imar mata
*Maganin Karfin maza
*Maganin Infection
*infection na Maza

翻译中...

更多应用信息

最新版本

请求 Maganin Niimar Mata da Maza 更新 1.1.0

上传者

Fabricio Alexander Moron Pariona

系统要求

Android 4.4+

更多
语言
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
订阅成功!
您已订阅APKPure。
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
成功!
您已订阅我们的邮件通知。