下载 APKPure App
可在安卓获取Alaramma Kalarawi Kano的历史版本
Alaramma Kalarawi卡诺离线MP3
Alaramma malam kalarawi malamin addini ne hafaffen garin kano.wadda bincike ya nuna yanadaga cikin malaman dasuka kawo sunnah jihar kano..
malam kalarawi yayi fice ne sakamakon yadda yakeyin waazi da abin dariya hakan yasa babba da yaro keson zuwa yaji waazinsa alokacin dayake araye..
Kalarawi yarasu kusan sama da shekara 20 dasuka wuce amma haryanzu ana jimamin rasuwar. malamin yayi rayuwa tare dasauran malam da kuma manyan sarakuna na jihar kano kamar Marigayi Alh Ado bayero sannan kuma dasu Sani waziri..
muna adduar Allah yasakawa malam da alkhari...Allah kuam yasa aljannah tazama makomarsa...amin
Last updated on 2018年02月15日
Enjoy the update release
Malam Kalarawi kanomp3
share via any social media
Alaramma Kalarawi Kano
1.0 by doctor kiyawa
2018年02月15日