We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P Capturas de tela

Sobre este Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P

Wannan aplicativo yana DAUKE da Sharhin Siffatus Salatin Nabiyyi offline na Sheik Jafar

Assalamu Alaikum

Wannan app yana dauke de Fassarar Sharhin Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi Mp3 offline no Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam, brilhe muka ga ya dace muyi aplicação wanda mutane zasu su saurara um saukake.

Allah ya sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.

* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam

Um haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, um shekara ta 1962 (ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai também conhecido como mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakaninsu, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, um shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune um unguwar Fagge a Kano.

Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani, kasance saiwarsa mai sha'awy ilimitado ya shiga lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Centro Cultural Egípcio), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Aulas noturnas para adultos, tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na principal, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karhatu a jami'ar musulunci ta Madina , a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma Sheikh Ja'afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Mestres) a Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudão. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (PhD), um Jami’ar Usman Dan Fodiyo da take Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na farko, mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun Malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a da wadansu littattafai na hadisi Muhammad Shehu, mutumin Lokoja, Akwai kuma Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiyana, Salaatulamul, Siiratun Nabawiyatus, Ahunizamul. Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar (Centro de Documentação Islâmica do Sheik Ja'afar). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, um daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da, também conhecido como haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.

Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.

Aplicativos de Domin Samun Sauran na Sheikh Jafar da Sauran Manyan Malamai na Sunnah Duba (aplicativos de primeira classe) Aplicativos islâmicos hausa gratuitos dake cikin play store

Don Allah idan har kaji dadin wannan aplicativo um taimaka a yi compartilhando ta facebook, whatsapp, twitter, da mídia social sauran domin sauran yan uwa musulmi su amfana.

Kada kuma uma classificação ayi manta na aplicação wannnan cinco estrelas.

Novidades da Última Versão 2.9

Last updated on Mar 1, 2021

1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features

Traduzindo...

Informações Adicionais do Aplicativo

Última versão

Pedido Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P Atualização 2.9

Enviado por

Mohammed Med

Requer Android

Android 4.1+

Mostrar mais
Idiomas
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Inscreva-se com sucesso!
Agora você está inscrito no APKPure.
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Sucesso!
Agora você está inscrito em nossa newsletter.