Usar o APKPure APP
Obter o APK da versão antiga de Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin para Android
Wannan aplicativo yana DAUKE da Mp3 na leccoci akan daurawa Sirrin Zaman Aure Sheikh
O aplicativo não requer nenhuma conexão de internet para trabalhar (é off-line) e qualidade de voz é muito alto. Basta fazer o download e começar a ouvir, mesmo quando offline.
-------
Wannan aplicativo yana DAUKE da Wasu zababun lekcoci masu tomado daga "Sirrin Zaman Aure" Sheikh aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa, wanda yake fadakarwa da Kuma bada shawarori akan yadda Miji da Mata Zasu zauna cikin aurensu lafiya, brilho muka ga ya Dace aplicação Muyi wanda mutane zasu su saurara um saukake.
Allah ya Sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa domin yayi Kokari wajen yayi Kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya Bamu ícone ji da Kuma amfani daga abin da muka saurara.
Bayan bayani akan Sirrin Zaman Aur, palestras akwai NA Sheikh ibrahim aminu daurawa da Kuma karatuttuka um cikin Wannan manhaja Idan akayi Duba.
Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure por Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.
za kuma um iya samun Wasu karatuttukan na Wasu malam IRIN su Sheikh jafar mahmud adam, sheikh Albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.
Za kuma um iya samun Karatun Al-Quran na wasu daga cikin Manyan makaranta Alcorão.
Allah Idan har kaji dadin aplicação Don Wannan um taimaka uma partilha yi ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran mídia social domin sauran yan UWA musulmi su ma Suyi download su amfana.
Kada Kuma uma classificação ayi manta na wannnan aplicação de cinco estrelas.
Kadan daga cikin tarihin Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa,
TARIHIN SHEIKH Aminu DAURAWA KANO: -
Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina shahararren ne malami, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, um Fagge unguwar, kusa da tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba'in, Yana kuma karantar da ilimi um zauren gidansa,
bayan kasuwanci da sana'ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.
Um haife ni um ranar 1 ga wata Janairu shekara TA 1969, a uma cikin garin Kano, um lamba gida mai 32 unguwar Kofar Mazugal, um karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan karami, kuma na haddace shi um lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da na yi, na kuma ci gaba da Neman ilimi, domin fadada karatun addini, um wajen wadansu Manyan mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, Wasu na Alqur'ani zalla, Wasu na ilimi da fannoninsa daban-Daban. Wadannan Manyan malamai su ne:
1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani um wajensa.
2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur'ani um wajensa.
3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani um wajensa.
4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.
5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran Tilawa um wajensa.
6. Sheikh Auwal Isa ‘Yan Tandu, wanda na yi lugga da fiqihu da hadith um wajensa.
7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsir um wajensa.
8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wanda na yi hadith da lugga um wajensa.
9. littafi Sheikh Zakari Mai, wanda na yi lugga da fiqihu um wajensa.
10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu um wajensa.
11. Sheikh Usman Gwammaja, Azara layin, wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da Tarikh um wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi um wajensa. Allah ya ji qansa da Rahama!
12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga um wajensa. Wannan malami, um wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul Jahiliyya. Malami ne mai haquri da juriyar karantarwa. da dai sauran malamai daban daban um Duniya.
Bayan Wannan aplicativo mai suna Sirrin Zaman Aure, za iya samun Wasu karatuttukan da sauran aplicativos namu na wasu daga cikin malamai manya-manya, Idan aka yi Searchin (rrnapps) uma loja de jogo.
Last updated on Apr 16, 2020
*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features
Enviado por
Raquel Elizardo
Requer Android
Android 4.1+
Categoria
Relatório
Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin
2.1 by engrshams
Apr 16, 2020