We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

SHEIKH AMINA DAURAWA lectures Capturas de tela

Sobre este SHEIKH AMINA DAURAWA lectures

Palestras wanda Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Ke Gabatarwa.

Wannan aplicação yana DAUKE da Wasu zababun lekcoci daga sheikh aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa.shine muka ga ya Dace Muyi wanda aplicação mutane zasu su saurara um saukake.

Allah ya Sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa domin yayi Kokari wajen yayi Kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya Bamu ícone ji da Kuma amfani daga abin da muka saurara.

Bayan palestras na Sheikh ibrahim aminu daurawa akwai kudin tarihi kashi na daya da na biyu por Sheikh ibrahim aminu daurawa duk um cikin Wannan manhaja Idan akayi Duba.

Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure por Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.

za kuma um iya samun Wasu karatuttukan na Wasu malam IRIN su Sheikh jafar mahmud adam, sheikh Albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.

Wasu daga cikin karatuttukan Sheikh Jafar da za um Idan samu akayi busca Adamsdut uma loja de jogo.

Siffatus Salatin nabiyyi Sheikh Jafar

Arbauna Hadith Sheikh Jafar mp3

maram Bulugul Sheikh Jafar mp3

Kitab Tauhid sheikh Jafar mp3

Ahkam Umdatul

Kitab em Hausa Tauhid

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar

completa quran desligada por Sheikh Abdulrahman al-sudais

bela recitação Alcorão pelo sheikh Maher almuquiy

completa Alcorão offline abdolbasit shiekh

recitação Alcorão por Mishary alfasy mp3 offline e assim por diante.

Don allah Idan har kaji dadin Wannan Kundin tarihi por Sheikh ibrahim aminu daurawa para Kayi partilha din sa ga sauran yan UWA musulmai domin suma su samu su amfana.

kuma kada uma manta uma classificação yi Kudin tarihi por Sheikh ibrahim aminu daurawa.

kadan daga cikin tarihin Sheikh ibrahim aminu daurawa,

TARIHIN SHEIK Aminu DAURAWA KANO: -Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina

ne malami shahararren, kira wanda ake Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-

Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, um Fagge unguwar, kusa da

tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba'in, Yana kuma karantar da ilimi um zauren gidansa,

bayan kasuwanci da sana'ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-

Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

Um haife ni um ranar 1 ga wata Janairu shekara ta 1969, um cikin garin Kano, um lamba gida mai 32

unguwar Kofar Mazugal, um karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan

Karami, kuma na haddace shi um lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da

na yi, na kuma ci gaba da Neman ilimi, domin fadada karatun addini, um Manyan wajen wadansu

mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, Wasu na Alqur'ani zalla, Wasu na ilimi

da fannoninsa daban-Daban. Wadannan Manyan malamai su ne:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani um wajensa.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur'ani um wajensa.

3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani um wajensa.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran Tilawa um wajensa.

6. Sheikh Auwal Isa ‘Yan Tandu, wanda na yi lugga da fiqihu da hadith um wajensa.

7. Sheikh al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsir um

wajensa.

8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wanda na yi hadith da lugga um wajensa.

9. littafi Sheikh Zakari Mai, wanda na yi lugga da fiqihu um wajensa.

10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu um wajensa.

11. Sheikh Usman Gwammaja, Azara layin, wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da Tarikh um

wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi um wajensa. Allah ya ji

qansa da Rahama!

12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga um wajensa. Wannan malami, uma

wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul Jahiliyya. Malami ne mai

haquri da juriyar karantarwa.

da dai sauran malamai daban daban um Duniya.

Novidades da Última Versão 2.0

Last updated on Nov 7, 2018

new version with new features.

Traduzindo...

Informações Adicionais do Aplicativo

Última versão

Pedido SHEIKH AMINA DAURAWA lectures  Atualização 2.0

Enviado por

Ayoke Thayè

Requer Android

Android 4.1+

Available on

Obter SHEIKH AMINA DAURAWA lectures  no Google Play

Mostrar mais
Idiomas
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Inscreva-se com sucesso!
Agora você está inscrito no APKPure.
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Sucesso!
Agora você está inscrito em nossa newsletter.