Usar o APKPure APP
Obter o APK da versão antiga de Samfuran Kalaman Soyayya para Android
Samfuran Kalaman soyayya da dumi duminsu
Wasu daga cikin kalaman da saurayi zai burge budurwa dasu wanda zasu taimaka matuka wajen burge yan mata da samari awann zamani.
Akwai zafafan kalamai da muka shirya cikinwanan manhaja wanda koda mutum bai taba tunkarar budurwa ba zasu taimakeshi matuka wajen yin nasara.
Saboda haka ga wasu daga cikin abubuwan dawann app ya kunsa:
1. Yadda ake soyayya
2. Yadda ake gane soyayya
3. Soyayyar gaskiya
4. Kalaman masoya
5. Burg Budurwa
Wadannan dama suaransu duk suna a ciki, saboda haka kada ku manta ku turawa yan uwa don suma su amfana.
Last updated on Aug 31, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Enviado por
Khôi Giang
Requer Android
Android 5.0+
Categoria
Relatório
Samfuran Kalaman Soyayya
7.2.0 by Abrahamjr
Aug 31, 2024