Usar o APKPure APP
Obter o APK da versão antiga de Illolin Shi'a para Android
wa'azi aqidar akan Shia daga bakin Manyan malam Sunnah. HD AUDIO DESLIGADA
A takaice Kalmar xiita kalma ce ta larabci, Wadda ke nufin ‘mabiya’ ko ‘mataimaka’, Wannan kuwa shi ne ma'anarta na lugga. Amma tão tari ana amfani da ita um kan duk wanda ya Fifita Imam Ali dan Abi Dalib (AS) um kan sauran Sahabbai da wanda ya mika wilayarsa gare shi. Wannan shi ne ma'anar kalmar um muhawara da zantukan Yau da kullum. Wannan shi ne abin da Malaman lugga suka dace um kai. Firuz Abadi yace:
mutum Shi'ar (na nufin) mabiyansa da masu taimaka misa ... ..
Har zuwa inda ya ce:
Amma hakika Wannan kalma um fi amfani da ita um kan duk wanda ya mika wilayarsa ga Ali (dan Abi Dalib) da mutanensa, har Kalmar ta takaita da su.
Last updated on Oct 27, 2018
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Enviado por
Gabriel Braga
Requer Android
Android 4.1+
Categoria
Relatório
Illolin Shi'a
3.5 by GangareBoy
Oct 27, 2018