Use APKPure App
Get Sheikh Jafar Adam - Umdatul A old version APK for Android
وانان التطبيق يانا dauke دا Sharhin Littafin Umdatul عمدة الأحكام الجزء 2 بقلم الشيخ جعفر
السلام عليكم
Wannan app yana dauke da Sharhin Littafin Umdatul Ahkaam Part Two 2 (1 daga cikin apps 3) na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam، shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara a saukake
التطبيق din guda uku 3 sune kamar haka:
الشيخ جعفر - Umdatul Ahkaam 1 غير متصل Mp3
أمكولات أحكام 2 - الشيخ جعفر بلا اتصال Mp3
- الشيخ جعفر - أمومة الحكام 3 Mp3 غير متصل
الله يا سكوا الشيخ جعفر محمود آدم يا كوما جيكانسا.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan app five star.
* تارين الشيخ جعفر محمود آدم *
هيفي ماريجاي الشيخ جعفر محمود آدم أجارين درة ، وهو شيكارا تا 1962
(كو دا ياك واني لوكاسين ياكان م 1964). ماريجاي شيخ جعفر يا فارة كاراتونسا نا ألو أ غيدانو ، أورين ميخين يايارسا ، مالام هارونا ، واندا كوما دان أوانسو ني نا جيني. Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza، kimanin kilomita 9 a arewa da Daura، wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakanin
su، wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa، a Shekara ta 1971 (ko 1972)، sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi، wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne، amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.
تونكين زوانسو كانو ، تونى ماريجاي الشيخ جعفر يا ريغا يا فارع هدار الكراني ماي
girma، wanda ya kammala a Shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kamalala haddar Alkur'ani mai girma، kasancewarsa mai sha'awar ilimi، sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980 Misra a cibiyar yada al-aladun kasar Misra، (المركز الثقافي المصري)، sannan
kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Class Evening Classes، tunda a lacacin shekarunsa sun wuce shekaru na primary، amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. يا كمالا ودنان ماكارانتو أي شيكارا تا 1983. وانان كوما شي يا با شي دامار شيغا ماكرانتار GATC Gwale a shekara ta 1984، كوما يا كمالا أي شيكارا تا 1988. ألف شيكارا تا 1989، مالام يا سامى غوربين كاراتو أي جامع المدينة المنورة ، a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an، wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma
شيخ جعفر يا سامي ضمر كمالا كاراتونسا نا ديجيري بيو (الماجستير) من جامير موسولونسي ، أوندورمان السودان. Sannan kuma، kafin rasuwarsa، ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku، wato digiri da digirgir (PhD)، a Jami’ar Usman Dan Fodiyo da take Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi، akwai malaminsa na
فاركو ، موتن قصر مسار ، الشيخ عبد العزيز علي المصطفى ، دا كوما مالام
Nuhu a unguwar Dandago، wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa، da kuma Malam Muhammad Shehu، mutumin Lokoja،
wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balaga da adab a wajensa. أكواي كوما
الشيخ أبو بكر جبرين ليمين ماسالاسين جمعة نا بوك ، أكواي كوما د. أحمد محمد إبراهيم شي ما نا جامير بايرو تا كانو. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu، sun hada da tafsirin Alkur'ani mai girma، Kitabuttauhiid، Umdatul Ahkaam، Arba'una Hadiith، Kashfusshubuhaat، Bulugul Maraam، Reyaussulihain، Siirat كافين rasuwarsa ، malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar
(مركز الشيخ جعفر للتوثيق الإسلامي). ماريجاي شيخ جعفر محمود آدم يا راسو رانار جمعة 26 / ربيع أول / 1428 (13/04/2007) ساكاماكون هارين دا وادانسو يان توادا سوكا كاي ماسا ، ديدي لوكاسين دا ياك جاغورانتار سالار أسوبا أ مسلسل جمعة نا دراعي. Ya rasu ya bar mata biyu، da yaya shida، yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.
الله يا جي كان سا يا غافارتا ماسا ، يا ساكا ماسا دا جدان الجنا.
Last updated on 07/04/2020
*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features
محمل
Ahmed Silver
Android متطلبات النظام
Android 4.1+
الإبلاغ
Sheikh Jafar Adam - Umdatul A
2.8 by engrshams
07/04/2020